Kuma la nady
Na ya tashi nayi qasa da sauri ban iya ganin abinda ya faru ba jikina ya rinqa rawa tsorona ya nunku lkcn da naji ya bude qofar ya shigo na miqe da sauri shima yaja da baya da saurin gaske yana kallona nima ina kallonsa mun jima muna kallon kallo kafin ya juya ya shige dakinsa da sauri nidai ban gara ganinsa ba a ranar sai washegari shima kallona kawai yayi ya shige dakinsa, Nady Kwanaki biyar kenan bayamin mgn baya shiga harkata kuma tun daga wannan ranar na kama rashin lfyr nan Nady"














